20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Adam Zango

Babu farinciki a duniyar nan fiye da mace ta kasance matar aure, Matar Adam Zango

Safiya Chalawa, matar jarumin finafinan Kannywood, Adam A Zango ya bayyana ra’ayinta dangane da kasancewar mace matar aure a shafinta na Instagram.A wallafar...

Dalilin da ya hana Adam Zango zuwa daurin auren Ummi Rahab

Kamar yadda Tashar Tsakar Gida ta nuna, manya-manya jarumai sun samu damar halartar daurin auren Lilin Baba da Ummi Rahab, amma banda Adam A....

Matsayin da na ba mahaifina na gida, shi na bai wa Adam Zango, Jaruma Tumba Gwaska

Bayan wani gidan talabijin na FarinWata ya yi hira da jaruma Tumba Gwaska, an tambayeta akan yadda take da alaka mai karfi tsakaninta da...

Hakika Allah ya wadata ka da abubuwan da maza da dama su ka rasa, Matar Adam Zango ga mijinta

Jarumi Adam A. Zango da matarsa Safiya Chalawa sun cika shekaru uku da aure a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayun 2022 kamar yadda...

Zama matar Adam A. Zango ya janyo min koma-baya, Tsohuwar matar sa

Tsohuwar matar Adam Zango kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Amina Uba Hassan wacce aka fi sani da Amina Rani ko Maman Haidar ta ce zama...

Bidiyon Jarumi Adam Zango tare da Muneerat Lumansi mai koyar da kwanciyar aure ya tayar da kura

Wani bidiyo wanda ya bayyana inda aka ga Jarumi Adam A Zango, tare da Muneerat Abdulsalam wacce aka fi sani da Lumansi su na...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAdam Zango