Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar dakatar da acaɓa a kwata-kwata a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana duba yiwuwar hana sana'ar acaba kwata-kwata a duk faɗin Najeriya. Ministan Shari’a kuma antoni janar na ƙasa, Abubakar Malami…