Ɓatanci ga Annabi: Fusatattun jama’a sun babbaka ɗan sa kai a Abuja
An halaka wani 'dan kungiyar 'yan sa kai a yankin Lugbe da ke Abuja kan zarginsa da batanci ga Annabi Muhammad.Daily Trust ta tattaro cewa,…
An halaka wani 'dan kungiyar 'yan sa kai a yankin Lugbe da ke Abuja kan zarginsa da batanci ga Annabi Muhammad.Daily Trust ta tattaro cewa,…
Sheikh Nuru Khalid limamin masallacin unguwar Apo dake Abuja, yayi huduba, inda yayi magana akan yadda rashin tsaro yake kara ta'azzara, da kuma matakin da…
Wani baturen kasar Netherlands, wanda ya zauna a Najeriya tsawon shekara 55, mai suna Chief Joop Berkhout, yayi tur da Allah wadai, da harin da…
An ga wani Lakcara a jami'ar Abuja yana rawa da nishadi a wani salo na ban dariya, a wani faifan bidiyo da ya karade yanar…
Ma'aikatar kudi ta ataryya, Abuja - Wasu rahotanni daga jaridu sun bayyana cewa, an samu ɓarkewar gobara a hedikwatar ma’aikatar kudi ta tarayya da ke…
Ƙaramar ministar babban birnin tarayya Abuja, Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu, ta sha caccaka a lokacin da ta ke bai wa sabbin shugabannin yankin da aka…
Wani Lakcara yayiwa dalibi dake jami'ar Veritas a Abuja aski kyauta bayan ya shiga aji da askin kai yaci kudi. Anga Lakcaran yana amfani da…
Ɗan takarar kujerar ciyaman na Abuja Municipal a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Chief Eric Ibe, ya sha alwashin hana karuwanci daga kan…
Fitacciyar faston nan da ke zaune a Abuja, Prophetess, Rose Kelvin ta bai wa ɗalibai marasa galihu kiristoci da musulmi 60 kowannen su N50,000 don…
Shatu Garko, wacce ta lashe gasar sarauniyar kyaun Najeriya ta 44 ta bayyana yadda ta samu mahaifinta ya amince ta shiga gasar.Budurwar mai shekaru 17…
A ranar Alhamis, 18 ga watan Nuwamba ne aka tsinci gawar Mallam Abdurrasheed, limamin Abuja ne a wani masallaci kusa da makabartar Kubwa.Legit.ng ta ruwaito…
Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da tsohon mataimakin shugaban hukumar kula da shige da fice, Abdullahi Rakieu, da wasu mutane 3 a ranar…