Bayan hukuncin kisa, ina fatan Abdulmalik Tanko ya mutu ba musulmi ba, Sirajo Sa’idu Sokoto
Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook, Sirajo Sa’idu Sokoto ya yi wallafa mai zafi dangane da makashin Hanifa Abubakar, dalibarsa. Dama…