Zan fara aure ne don na budewa kannena mata hanya, cewar Abba Sadau yaya ga Rahma Sadau
A cikin makon da ya gabata ne dai hoton auren furodusa Abba Sadau, wanda yake yayane ga jaruma Rahama Sadaau ya karade shafukan sada zumunta.…