27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Abba Kyari

Gwamnati na son mika wa Amurka Abba Kyari don ya san makomarsa

A ranar 29 ga watan Agusta wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, za ta yanke hukunci kan ƙarar da Antoni janar, AGF, ya...

Abubuwa 12 masu ban sha’awa game da DCP Abba Kyari, na uku zai bada mamaki

Tun da farko dai rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama DCP Abba Kyari da wasu jami’an ‘yan sanda hudu bisa zarginsu da laifin haɗa...

Zargin safarar hodar Iblis: Yadda Abba Kyari ya yi aiki da ƙungiyar ƙwaya a Brazil – NDLEA

Hukumar ‘yan sanda ta ba da sanarwar damƙe Abba Kyari a ranar litinin da ta gabata ne dai bayan kiran da aka yi na...

Ba hakkina ba ce, cewar matashi mai sana’ar sayar da cingam da ya tsinci waya iPhone ya mayarwa da mai ita

Wani matashi da yake kasuwancin sa, kuma yake zaune a jihar Legas, ya tsinci waya iPhone a Victoria Island, kuma ya mayarwa da mutumin...

Abba Kyari: Sunayen ‘yan sanda 5 da aka bankado aka tura su ga NDLEA akan harkar miyagun kwayoyi

A ranar Litinin, 15 ga watan Fabrairun 2022, ‘yan sanda sun samu nasarar kama DCP Abba Kyari da wasu jami’an ‘yan sanda guda 4...

Ba zan iya kwatanta irin kaunar da al’umma ke nuna mini ba – Abba Kyari bayan shafe lokaci mai tsawo ba a ji duriyar...

Jajirtaccen jami'in dan sandan nan, Abba Kyari, ya wallafa wasu sababbin hotuna a shafinsa na Facebook...Mataimakin kwamishinan 'yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya zama...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsAbba Kyari