24.4 C
Abuja
Wednesday, September 28, 2022

Rikici

“Ina jin ƙamshin mutuwa wata bakwai kawai suka rage min” Cewar budurwa cikin kuka

Bidiyon wata budurwa wacce tayi iƙirarin cewa wata bakwai kawai ya rage mata a duniya ya sosa zuƙatan mutane a yanar gizo.Budurwar mai suna Malkai ta garzaya manhajar TikTok...

Tsohon kyaftin din Super Eagles Mikel Obi ya yi ritaya daga buga kwallo

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Mikel Obi ya sanar da...

Magidanci na son amsar hotunan tsiraicin tsohuwar matarsa don ya dinga tunawa da ita

Wata mata daga Utah, can Amurka ta bayyana yadda wani Alkali ya umarceta da...

Budurwa ta kunshi takaici bayan raka kawarta da saurayi wurin cin abinci, ya ki siya mata komai

Samari da dama sun yaba wa wani matashi wanda ya dauki wani tsatstsauran mataki...

Jami’an DSS sun cafke wani soja mai safarar makamai ga ƴan ta’adda a Abuja

Jami'an hukumar farin kaya ta DSS sun cafke wani soja a Abuja bisa zargin...

Yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa Inyamuri a jihar Kano

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani dan kasuwa dan kabilar Ibo mai suna Mista Ifeanyi a...

Yan bindiga sun hallaka mutane 15 a wani hari da suka kai masallaci a jihar Zamfara

Akalla mutum 15 ne suka ransa ransu wasu da dama suka jikkata a wani hari da aka kai wani masallaci a jihar Zamfara.Kamfanin Dillacin...

‘Yan ta’adda sun kai hari masallaci, sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Zamfara

Wasu ‘yan ta’adda a kan babura sun kai hari wani masallacin Juma’a a ranar Juma’a tare da yin garkuwa da wasu masu ibada a...

Wani matashi ya hallaka dan uwan sa har lahira saboda rashin biyan kudin wutar lantarki

Wani matashi ya harbe yayan sa bisa rashin biyan kudin wutar lantarki a Uruagu, karamar hukumar Nnewi ta Arewa a jihar Anambra, kudu maso...

‘Yan sanda sun kama wani tsohon soja da yake safarar makamai ga  ‘Yan ta’adda  a jihar  Zamfara

Jami’an ‘yan sanda a jihar Zamfara, sun kama wani tsohon soja kuma fitaccen dan fashi da ya ke kai wa ‘yan ta’adda makamai a...

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Tilasta wa Mazauna yankin Katsina don yin lalata da matan su da ‘ya’yan su

A wata hira da BBC Hausa ta yi da Dr Bashir Kurfi, shugaban yankin ya ce kauyukan Batsari, Dutsenma, Kankiya, Chiranci, Funtua, Safana, da...

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani Dan achaba a jihar Osun

Wasu ‘yan bindiga a ranar Juma’a sun kashe wanidian achaba mai suna Toyin Oluwaseun, a cikin wani kangon gini a garin Ilesa na jihar...

Wata matar aure ta halaka mijinta har lahira a jihar Kebbi

Hukumar ƴan sandan jihar Kebbi ta cafke wata matar aure mai shekara 30 a duniya, Farida Abubakar, bisa zargin sa hannun ta a kisan...

An Kashe Sojoji 3 Da Yan Bindiga Da Dama A jihar Zamfara

‘Yan bindiga a ranar Laraba sun yi wa sojoji kwanton bauna a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara, inda suka kashe uku daga cikin...

Na sami kulawa ta musamman a gurin yan Boko Haram bayan na shida musu ni fasto ne 

Wani dan aikin agaji na kungiyar kiristoci, mai suna Oyekele ya bayyana yadda ya sami kulawa ta musamman daga yan ta'addan Boko...

Ma’aikatan hukumar muhalli masu zanga-zanga sunyi barazanar kulle makabartun Abuja baki daya

Ma'aikatan hukumar muhalli, a babban birnin tarayya Abuja, sun yi barazanar rufe daukacin  makabartar jama’a dake Abuja.Fusatattun  ma’aikatan sun danganta daukar matakin nasu ne...

Direbobin tanka sun tare hanyar Zaria zuwa Kano bisa rauni da ‘yan KASUPDA su ka yiwa dan uwan su

A ranar Alhamis din da ta gabata direbobin tankar Mai suka tare hanyar Zariya zuwa Kano na tsawon sa’o’i takwas bayan da wasu ma’aikatan...

Sojoji sun fatattaki ‘yan bindiga yayin da suke yin kaura zuwa wasu guraren a Kaduna

Sojojin Najeriya sun sake samun wasu nasarori a ci gaba da yaki da tarzoma,  'yan bindiga da kuma ta'addanci a kasar.An fatattaki 'yan bandiga...

Kishi yasa matar aure ta halaka ɗiyar kishiyarta da maganin ɓera a Katsina

Ƴan sanda a jihar Ƙatsina sun cafke wata matar aure mai suna Aisha Abubakar, bisa zargin halaka ɗiyar kishiyar ta mai shekara huɗu, da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeRikici