23.8 C
Abuja
Monday, September 26, 2022

Mu'amala

Yadda gini ya rufta da karuwa da kwastoma yayin da suke gwada bajimtarsu a kan gado

Jami’an bayar da taimakon gaggawa sun bayyana labarin yadda gini ya rufta a Jihar Legas ranar Juma’a 23 ga watan Satumban 2023, LIB ta ruwaito.Kamar yadda rahoton ya...

Matashin Bakanon da yayi wuff da dattijuwar Baturiya ya ce mahassada sun tasu su gaba

Wani dan Jihar Kano mai shekaru 24 wanda ya auri baturiya mai shekaru 48...

An gwangwaje yaro mai aikin birkilanci yana kuka da sha tara ta arziƙi, an haɗa shi da mahaifiyar sa

Kamorudeen Yaron nan mai aikin birkilanci yana sharɓar kuka ya samu sha tara ta...

Yadda jariri ya mutu a hannun budurwa daga taya mamarshi rike shi a motar haya

Wata budurwa ta ci dukan tsiya a hannun matasa bayan jariri ya kubuce a...

Kada kuyi kuskuren zaɓar makasa a 2023 -Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya

A yayin da ake tunkarar babban zaɓen shekarar 2023, tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan,...

Yanzu-yanzu: Shugaban hukumar ‘yan sanda, Musiliu Smith yayi murabus

Shugaban wanda ya kasance ya sami takun-saka tsakanin sa da hukumar kan yadda tsari ya tanada wajen daukar aikin yan sanda a Najeriya, ya...

ASUU: Yajin aiki ya mayar da wani dalibin karatun likitanci zama mai sayar da abinci a jihar sokoto

Tsawaita yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta yi ya mayar da Usman Abubakar-Rimi, dalibin karatun likitanci a jami’ar Usman Danfodiyo ta Sokoto...

Yadda wata matar aure ta kama ƙanwarta na lalata da mijinta akan gadon auren su

Wata budurwa a shafin Twitter ta bayyana cewa ta gano mata suna da saurin yafewa mazajen su idan suka kama su suna keta haddin...

Waye ya san abin da ‘yaya da ‘yan uwan ku mata suke aikatawa a boye baku sa musu ido ba sai mu? 

Jaruma a fina-finan Kannywood Nafisa Abdullahi, ta bude wuta a shafin ta na Tuwita, inda ta tayi kakkausan martani akan yawan sa ido da...

Daga yin shiga irin ta musulmai kawai sai maza musulmai suke ta turo min sako wai zasu aureni – Inji wata matashiyar kirista

Wata matashiya, ta bayyana  yadda maza musulmai suka dinga tururuwar sakonni gareta, a shafin ta na tuwita,  suna neman ta yarda ta zama mata...

Rashin samun isasshen bacci yana janyo son zuciya da mugunta, Bincike

Wani sabon bincike ya bayyana yadda mutane su ke zama masu son zuciya matsawar ba sa samun isasshen bacci, Nigerian Pulse ta ruwaito.Wasu manazarta...

Manyan dalilai 5 da ke tunzura tsofaffi yin wuff da ‘yan mata masu jini-a-jika

Ba abin mamaki bane dangane da yadda aka ga tsofaffi su na rububin mata masu kananun shekaru musamman idan aka zo batun soyayya ko...

Dattawan kabilar Ibo sun fara tuntubar Arewa domin mulki ya koma gurin su , sun gana da Sultan da sauran mutane 

Dattawan Kudu-maso-Gabas da manyan ’yan siyasa sun karfafa tuntubar manyan sarakunan addini da na gargajiya don daidaita shirinsu na neman shugabancin kasa ga dan...

An yankewa wata mace ‘yar kasa  Rwanda da aka kama da laifin sanya tufa find mai bayyana tsiraici  shekaru 2 a gidan yari

An yankewa wata mata 'yar kasar Rwanda hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari, inda aka kama ta da laifin sanya tufafi masu bayyana...

“kyawu na bazai gushe ba koda na kai shekara 90” – Inji tauraruwa Erica Nlewedim 

Tauraruwar (Big Brother Naija ) wacce aka fi sani da Erica Nlewedim, ta samu sharhi  kala kala, a yanar gizo, karon farko da tayi...

Shekara ta 90 amma ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta garau nake

Wani dattijo mai shekaru casa'in  s duniya, mai suna Baizire Jean Marie,  ya bayyana cewa a tsawon rayuwarsa bai taba saduwa da wata mace...

Kasar Indiya ta saki wasu maza 11 da aka yanke wa hukunci a kan laifin yi wa wata Musulma mai juna biyu fyade 

Bayan  yanke musu hukuncin daurin rai da rai kan laifin yi wa wata musulma fyade, an saki wasu maza 11 daga gidan yari a...

Wani mutum ya mutu a hotal bayan ya gana da budurwar da suka hadu a yanar gizo

Wani magidanci mai suna Abdulwaheed Lamidi mai shekaru 55 ya mutu a lokacin da yake tare da budurwarsa a hotal din 'City International Motel',...

Wata mata mai tsananin kyamar addinin Musulunci ta musulunta 

Wata likitar yara 'yar asalin kasar Netherlands mai suna  Paulin, ta karbi addinin musulunci. Paulin din an  santa da kyamar addinin Musulunci inda aka jiyo ta...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeMu'amala