Lafiya

Hotuna: Ba za daɗe ba mutane za su koma masu ƙusumbi saboda yawan amfani da salula

Masu bincike sun gano yadda nan kusa mutane za su sauya yanayin kirarsu saboda yawan amfani da abubuwan da fasahar zamani ta kawo, LIB...

Yin wanka kullum na iya janyo cutuka ga fatar dan Adam, Sabon bincike

Idan ka kasance kana wanka a ko wacce rana, kana yi wa fatarka illa ne maimakon inganta ta. Wani sabon bincike ya bayyana cewa...

Dole ciki yasa ki saduda: Hotunan yadda ciki ya mayar da wata mata kamar kurar wasa

Wata ‘yar Najeriya ta wallafa hotunanta akan yadda ciki ya mayar da ita abar kwatance wanda hakan ya yi matukar bai wa mutane mamaki,...

Tu’ammuli da kayan gwanjo ke janyo yaduwar Kyandar biri, Hukumar Kwastam

Yayin tattauanawa da manema labarai a Jihar Legas, shugaban hukumar kwastam din ya bayyana cewa na kamuwa da cutar kyandar biri ne ta suttura,...

Mijinta ya rabu da ita saboda ciwon da ya same ta

Wata mata mai matsakaitan shekaru ta bayyana yadda ciwon da ya sameta yayi sanadin da mijinta ya rabu da ita. Matar wacce ta bayyana...

Za mu fallasa tare da ladabtar da duk ma’aikacin da muka kama da hannu wajen satar mai – NSCDC

Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi alkawarin hukunta duk wani jami’in da aka samu da hannu...

Yanzu -yanzu: Wani gini ya sake ruftawa a garin Legas

Wani gini a kan titin Sonuga, Palm Avenue, a yankin Mushin da ke garin Lagos, ya ruguzo.Kakakin Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar,...

Cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar mutane Goma a jihar Gombe

Jihar Gombe ta sanar da bullar cutar kwalara tare da mutuwar mutane akalla goma a fadin jihar.Kwamishinan lafiya na Gombe, Habu Dahiru ne ya...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you