Wasanni

Qatar ta kawata hanyoyin zuwa filin kwallon FIFA da hadisan Manzon Allah (S.A.W)

Ƙasar Qatar ta ƙawata hanyoyin zuwa filin da za'a gudanar da wasan cin kofin duniya na FIFA da hadisan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.FIFA...

Tsohon kyaftin din Super Eagles Mikel Obi ya yi ritaya daga buga kwallo

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Mikel Obi ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo a hukumance.Dan wasan mai shekaru...

Ƙasar Qatar ta amince a siyar da giya kafin fara wasanni a gasar cin kofin duniya

Ƙasar Qatar zata ba ƴan kallo damar siyan giya a yayin wasannin cin gasar kofin duniya wanda zaa gudanar wannan shekarar a ƙasarIznin siyan...

Ahmed Musa ya samu kwantiragi mai tsoka, ya koma kulob ɗin Sivasspor a Turkiyya

Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya bar kulob ɗin Fatih Karagumruk inda ya koma wurin abokan adawar su Sivasspor, a ƙasar Turkiyya, akan...

Wizkid ya gudanar da ƙayataccen wasan casu a Saudiyya, ya kafa wani babban tarihi

Shahararren mawaƙin 'Afrobeats' ɗan Najeriya, Wizkid ya kafa wani tarihi inda ya zama mawaƙi na farko da ya taɓa jagorar wani babban taron wasanni...

‘Na rasa abin cewa’ cewar tsohon ɗan wasan da Ahmed Musa ya gwangwaje da maƙudan kuɗaɗe

Tsohon ɗan wasan ɗaga ƙarfe na Najeriya, Bassey Etim wanda ake wa laƙabi da 'Iron bar' ya godewa Ahmed Musa bisa kyautar da yayi...

Ahmed Musa zai taimaki tsohon ɗan wasan Najeriya mai cike ramuka a titi

Jagoran tawagar Super Eagles, Ahmed Musa ya nemi da ya tallafawa wani tsohon ɗan wasan Najeriya, Bassey Etim, wanda aka gani a yankin Ajah...

Sabbin hotuna da bidiyon jaruma Rahama Sadau a lokacin da take holewa ita da ‘yan uwan ta a kasar Cyprus 

Shahararriyar Jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau, ta fitar da wani bidiyo gami da hotuna, wandanda suka dauka ita da yan uwanta ta a kasar...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you