37.1 C
Abuja
Tuesday, March 28, 2023

Siyasa

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda su ka ajiye ta a...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah...

‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci

Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya aka tabbatar da sun mutu bayan cin...

Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa

Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon...

Ku zaɓi duk wanda yayi muku ko a wacce jam’iyya yake – Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ɗaukacin 'yan Najeriya akan su zaɓi duk wani wanda suka ga dama ba tare da la'akari...

Lauya ya kai ƙarar Asadussunnah da Mahdi Shehu

Wani ƙwararren masanin shariah mai zaman kanshi mai suna Abbas Mu'azu ya kai ƙarar Asadussunnah, fitaccen malamin addinin musulunci da kuma mai rajin kare...

An kai wa tawagar motocin Atiku Abubakar mummunan hari a Maiduguri

An farmaki tawagar motocin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na jami'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a birnin Maiduguri, jihar...

Ba ni bane na fasa wa Sule Garo baki, zamewa yayi ya a ƙasa, Hon. Ado Doguwa

Honarabul Ado Doguwa ya ce ba shi bane ya fasa wa Sulen Garo baki, a cewarsa zamewa yayi ya fadi sakamakon ruwan da ke...

Zaben 2023: Kashim Shettima ya bayyana lokacin da za su tuntubi Kwankwaso

Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Kashim Shettima, ya bayyana lokacin da zai tuntubi dan takarar jam'iyyar New...

Gwamnatin da zamu kafa ta matasa ce bata tsofaffi ba – Peter Obi

Ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar labour party Peter Obi ya bayyana cewa idan Allah yasa ya ci zaɓe a kakar zaɓen 2023 mai...

Wani matashi ya fara tattaki daga Gombe zuwa Abuja domin Tinubu

Wani matashi mai shekara 31 a duniya, Mohammed Umar, a ranar Litinin ya fara tattaki na tsawon kilomita 425 daga Gombe zuwa birnin tarayya...

Ba tabbas ko mun biya bukatun ‘yan Najeriya, sun cika burika akan gwamnatin mu -Aisha Buhari

Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari, ta bayyana cewa bata da tabbas ko gwammatin mijinta ta biyawa 'yan Najeriya bukatun su saboda yawan burikan da...

Tinubu ya bayyana babban dalilin da yasa Atiku yakamata ya janye ya mara masa baya

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya nemi abokin hamayyar sa na jam'iyyar Peoples...

2023: Sai ubangiji ya hukunta mu idan bamu goyi bayan Tinubu ba -CAN reshen jihar Legas

Shugabannin kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Legas, sun bayyana goyon bayan su ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola...

An samu asarar rai bayan magoya bayan APC da PDP sun ba hammata iska a jihar Zamfara

Hukumar 'yan sandan jihar Zamfara ta sanar da cewa mutum daya ya rasu, yayin da wasu mutum 18 suka samu raunika bayan barkewar wani...

Iya magance matsalolin Najeriya yafi karfin Dan shekara 70 -Matashin dan takara Imulomen

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord Party (AP), Farfesa Chris Imulomen, ya bayyana cewa matsalolin da kasar nan ke fuskanta sun fi karfin...

PDP ba zata taba barin satar dukiyar talakawa ba -Lai Mohammed

Ministan watsa labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, yace ba zai taba yiwuwa ba jam'iyyar PDP ta sauya daga dabi'arta ta satar kudaden kasa...

Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta nemi afuwar ‘yan Najeriya kan matsalar tattalin arziki da ake fama da shi tun shekarar 2015

Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari a ranar Juma’a, 30 ga watan Satumba, ta nemi afuwar ‘yan Najeriya game da matsalar tattalin arziki da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us