Ra'ayi

Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya, Fatima Umar

Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da su ka fi iya...

Ya kamata a dinga rufe namijin da bai iya gamsar da matarsa shi daya a daki yayi wata 3, Obi

Wani jarumin finafinai, Ernest Obi ya bayar da wata shawara a ranar Lahadi, 11 ga watan Satumban 2022 yayin da ya ke tsokaci dangane...

Waye ya san abin da ‘yaya da ‘yan uwan ku mata suke aikatawa a boye baku sa musu ido ba sai mu? 

Jaruma a fina-finan Kannywood Nafisa Abdullahi, ta bude wuta a shafin ta na Tuwita, inda ta tayi kakkausan martani akan yawan sa ido da...

Zaben 2023: Bamu da wani makami da ya wuce  Addu’a – Sanusi

Tsohon Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi na II, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi addu’a tare da zaben shugabanni masu gaskiya da rokon...

Tsofaffin shugabannin kasa Obasanjo, Babangida, da Abdulsalami sun rufe Kofa a Jihar  Nijar

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi alkawarin bayyana manufofinsa na zaben 2023 “nan ba da jimawa ba”.Obasanjon,  ya bayyana haka ne a garin...

Daga yin shiga irin ta musulmai kawai sai maza musulmai suke ta turo min sako wai zasu aureni – Inji wata matashiyar kirista

Wata matashiya, ta bayyana  yadda maza musulmai suka dinga tururuwar sakonni gareta, a shafin ta na tuwita,  suna neman ta yarda ta zama mata...

Walwala : Mutane suna son yiwa Najeriya hidima amma zancen gaskiya mutane a yunwace suke – Inji Sanusi

Tsohon Sarkin Kano mai murabus , Alhaji Muhammadu Sanusi, ya bukaci ‘yan takarar Shugabancin  kasa da su ba da fifiko ga fannin kiwon lafiya...

Manyan dalilai 5 da ke tunzura tsofaffi yin wuff da ‘yan mata masu jini-a-jika

Ba abin mamaki bane dangane da yadda aka ga tsofaffi su na rububin mata masu kananun shekaru musamman idan aka zo batun soyayya ko...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you