23 C
Abuja
Sunday, September 25, 2022

Nishadi

Kada kuyi kuskuren zaɓar makasa a 2023 -Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya

A yayin da ake tunkarar babban zaɓen shekarar 2023, tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, ya shawarci ƴan Najeriya da kada suyi kuskuren zaɓar mutanen da ya kira a matsayin...

Za mu fallasa tare da ladabtar da duk ma’aikacin da muka kama da hannu wajen satar mai – NSCDC

Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi...

Yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa Inyamuri a jihar Kano

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani...

Mun jinjinawa Osinbajo da Boss Mustapha bisa watsi da tikitin Muslim-Muslim na APC -Daniel Bwala

Daniel Bwala, kakakin yaƙin neman takarar shugaban ƙasa na Atiku Abubakar, yace ya jinjinawa...

Yadda azaba ta komadar da sojan Ukraine bayan kwashe watanni 4 tsare a Rasha

Hoton wani sojan kasar Ukraine ya bayyana a shafukan sada zumuntar zamani wanda hakan...

Iyayen saurayina na barin gidanmu don sa ranar aurenmu, an tasa min wanke-wanke, Budurwa

Wata kyakkyawar budurwa ta koka akan yadda aka tasa mata kayan wanke-wanke a gidansu bayan ‘yan uwan saurayinta sun je gidansu an sa ranar...

Bidiyon TikTok din wani dattijo yana karkada labbansa ta salo na musamman ya nishadantar

Wani sabon shigar TikTok ya dauki hankalin mutane da dama yayin da ya saki bidiyonsa na farko wanda mutane da dama su ka nishadantu...

Dalilin da ya sa shirin Fim din ‘Izzar So’ ya karbuwa sosai –Cewar Lawal Ahmad

Wannan shirin ‘Izzar So’ na masana'antar Kannywood mai taken soyayya, a halin yanzu shi ne fim din Hausa da aka fi kallo a yanar...

Fargaba nake kar EFCC ta damke ni, inji Abdul wanda zai tashi da N129.6b idan Pi (π) ta fashe

Abdullahi Abdullahi Ibrahim, dan shekara 18 da ya zage damtse wurin hako Pi (π) ya bayyana fargabar da ya shiga bayan ganin alamar ya...

Bidiyo: Yadda Bishop Kukah ya kwashi rawar wakar ‘Buga’ a bikin cikarsa shekaru 70

A wani sabon bidiyo wanda ya ke ta yawo a kafafen sada zumuntar zamani, an ga fitaccen bishop din na addinin kirista, Matthew Kukah...

Daga direba zuwa mai mota: Saurayi ya nuna cigaban da ya samu bayan budurwar sa ta kyale shi don yana tuƙi

Bidiyon wani saurayi wanda ya nuna cigaban da ya samu a rayuwa tun bayan da budurwar sa ta rabu da shi, ya ɗauki hankulan...

Yadda na hadu da mijin da na aura a Otal din da na raka saurayina lokacin ina budurwa, Matar aure

Wata mata ta bayyana yadda su ka hadu da mijin da ya aureta yayin da ta fita shakatawa tare da tsohon saurayinta a shafint...

Hotunan wata budurwa  kafin da kuma bayan ta canja kalar fatar ta sun haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta

Hotunan wata budurwa  wacce ta canja launin fatar ta da ga baka ta koma fara tas, sun ja hankalin jama'a da yawa a kafar...

Har yanzu bata kare min ba: Tsohuwa ta dauki wankan kece raini yayin cikarta shekaru 90

Wata ‘yar kwalisar tsohuwa ta dauki wankan kece rainin yayin bikin zagayowar ranar haihuwarta kamar yadda wata ma'abociyar amfani Facebook, Zainab Ishaq ta wallafa.Da...

Daga yin shiga irin ta musulmai kawai sai maza musulmai suke ta turo min sako wai zasu aureni – Inji wata matashiyar kirista

Wata matashiya, ta bayyana  yadda maza musulmai suka dinga tururuwar sakonni gareta, a shafin ta na tuwita,  suna neman ta yarda ta zama mata...

“Yadda ka ci amanata sai Allah yayi min sakayya” wani matashi ya caccaki Rarara

Batun kyaututtukan gasar da mawaƙi Dauda Kahutu Rarara, ya bayar na gasar da ya sanya ta Tinubu, ya bar baya da ƙura.Wani matashi wanda...

“kyawu na bazai gushe ba koda na kai shekara 90” – Inji tauraruwa Erica Nlewedim 

Tauraruwar (Big Brother Naija ) wacce aka fi sani da Erica Nlewedim, ta samu sharhi  kala kala, a yanar gizo, karon farko da tayi...

Shekara ta 90 amma ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta garau nake

Wani dattijo mai shekaru casa'in  s duniya, mai suna Baizire Jean Marie,  ya bayyana cewa a tsawon rayuwarsa bai taba saduwa da wata mace...

Ka bar ni in mori aure na: Uba ya koka kan yadda dansa ya ki barinsa da matarsa su kadaice

Wani dan Najeriya ya koka akan yadda dansa ya takura masa inda ya hana sa morar aurensaA cewar mutumin, dansa yana makale wa matarsa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us