Labarai
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.Wani rukunin...
Labarai
Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa
Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon wata takwas a cikin wani kango take rayuwa.A wani bidiyo...
Labarai
Har mata 150 sun kawo kansu, Matashin da ya bada sharuɗɗa 10 wanda sai mace ta cika zai aure ta
Wani matashi mai suna Solomon Hangega ya bayyana jerin abubuwan da yake bukata a wurin matar da yake son aure a wata wallafa da...
Labarai
Dakarun sojojin Najeriya sun halaka wani ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga
Bayan kwashe dogon lokaci yana addabar mutane da tserewa jami'an tsaro, wani ƙasurgumin shugaban ƴan ta'adda mai suna ‘Dogo Maikasuwa’ ya gamu da ajalin...
Labarai
Sauyin yanayi: Ƙasashen Turai munafukai ne -Shugaba Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna yatsa ga ƙasashen Yammacin duniya kan rashin ɗaukar matakan da suka dace domin daƙile matsalar sauyin yanayi.Shugaba Buhari...
Labarai
Wani magidanci ya cinnawa matarsa wuta, ƴan sanda sun bazama nemansa
Hukumar ƴan sandan jihar Legas ta bazama neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya cinnawa matarsa wuta.Magidancin mai suna Akpos ana zarginsa da...
Labarai
Yadda na riƙa haɗa jinina da zoɓo ina siyarwa mutane -Wata mata mai cutar ƙanjamau
Wata mata mai ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) watau ƙanjamau ta bayyana cewa ta haɗa jininta da zoɓon da take siyawar...
Kannywood
Bayan mutuwar aurenta, Rahama Hassan bata zauna ba, tana gab da kammala digirinta na biyu
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan wacce ta ja zarenta a lokacin tana tsundum a harkar fim, tana gab da kammala digirinta na biyu kamar...
Latest news
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...
Wata mata ta haihu a masallacin Annabi
Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...
Must read
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
You might also likeRELATEDRecommended to you
Elon Musk da Jeff Bezos sun tafka asarar tiriliyan N7.4 a rana ɗaya a dalilin rikicin Rasha da Ukraine
Mutum biyu daga cikin masu arziƙin duniya, Elon Musk...
Musa Mustapha: Dan Najeriya da ya zama zakaran tebur tenis ta yara a duniya
Yaron dan Najeriya mai kimanin shekaru 11 wanda aka...
Kabilar Hamar: Maza na gane juriyar mata ta hanyar zuga musu bulalai yayin da matan Ke kwasar rawa ana kidi
Matan kabilar Hamar da ke Ethopia suna yin wani...