27.4 C
Abuja
Friday, February 3, 2023

Labaran Duniya

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda su ka ajiye ta a...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah...

‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci

Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya aka tabbatar da sun mutu bayan cin...

Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa

Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon...

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda...

An zaɓi mace musulma ‘yar majalissar jiha a Amurka

Nabeela Syed, 'yar asalin ƙasar Indiya ta kasance mace musulma ta farko da aka zaɓa a matsayin 'yar majalissar jihar Illinois dake ƙasar Amurka,...

Yadda matashin da yafi Ɗangote kuɗi wata 8 nan baya ya talauce

Sam Bankman-Fried, matashi ne ɗan shekara 30 wanda watanni 8 da suka wuce nan baya yafi Ɗangote kuɗi, amma kuma yanzu ya koma talaka...

Kace ka fasa auren kawai: Yadda ango ya isa wurin ɗaurin aurensa a akwatin gawa

Wani mutum ya wallafa bidiyon wani ango cikin akwatin gawa yayin da ya isa wurin daurin aurensa wanda hakan ya yi matukar daukar hankula,...

Mijin Novel: Chris Evans, zankaɗeɗen namijin da yafi tafiya da imanin ƴan mata a 2022

People’s Magazine ta nada wani jarumin finafinan Amurka, Chris Evans, a matsayin namiji mai rai mafi daukar hankali a shekarar 2022, The Punch ta...

Wata ƙungiyar musulmai ta ɗaukin nauyin aurar da wata marainiya ƴar addinin Hindu

Musulmai da mabiya addinin Hindu sun nuna kan su a haɗe yake a cikin ƴan kwanakinnan a garin Ramgarh, gundumar Alwar a jihar Rajasthaɓ...

Kyau na yayi yawa, ban dace in yi aiki ba, kamata yayi in ci daga ɗangare, budurwa

Wata fitacciyar budurwa ‘yar asalin kasar Canada ta janyo surutai bayan bayyana wa mutane cewa kyawunta ya yi yawa don hakan ba za ta...

Direban tasi ya sha kuka bayan budurwarsa ta auri wani daban a ɓoye

Wata budurwa ta karyawa wani direban tasi zuciyar sa bayan ta auri wani daban ba shi ba.Direban na tasi ɗin dai sun kwshe shekara...

Miliyoyin musulmai mata sun ƙona hijaban su a Indiya don nuna goyon baya ga matan ƙasar Iran

Domin nuna goyon bayan su mata ƴan ƙasar Iran masu zanga-zangar ƙin jinin hijabi, kusan aƙalla mata miliyan 50 sun ƙona hijaban su a...

Baturiyar da ta fara sana’ar gwanjo da N2,000, ta tara N48m ta siya katafaren gida

Olivia Hillier ta fara sana’arta da $5 wato N2,000 da wata rigar da ta gani a shagon siyar da gwanjo, Legit.ng ta ruwaito.Ita din...

Wata matashiya ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a Birtaniya

Wata matashiyar budurwa ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a ƙasar Birtaniya. A wata gagarumar nasara wacce ta zama abin kwatance.Matashiyar...

Jarumar wasan talabijin a Faransa ta musulunta

Wata fitacciyar jarumar wasan talabijin na musamman 'yar ƙasar Faransa Marin El Himer, ta karɓi addinin musulunci inda kuma ta bayyana cewa waɗannan kwanaki...

Yadda likitoci suka ciro ‘yan tayi guda 8 daga cikin wata jaririya

Likitoci a Indiya sun yi nasar cire 'yan tayi har guda takwas daga cikin wata jaririya mai kwana 21 biyo bayan ƙorafin da iyayen...

Wani mutum ya maka banki a kotu saboda sun fallasa wa wani kuɗin asusunsa bayan ya talauce

An maka bankin Absa da ke Kenya gaban kotu bayan wani dan kasuwa ya zarge su da bayyana wa wani rashin kudinsa ba tare...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeLabaraiLabaran Duniya