32.4 C
Abuja
Tuesday, March 28, 2023

Kannywood

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda su ka ajiye ta a...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah...

‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci

Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya aka tabbatar da sun mutu bayan cin...

Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa

Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon...

Bayan mutuwar aurenta, Rahama Hassan bata zauna ba, tana gab da kammala digirinta na biyu

Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan wacce ta ja zarenta a lokacin tana tsundum a harkar fim, tana gab da kammala digirinta na biyu kamar...

“Na samu juna biyu” Cewar Ummi Rahab amaryar Lilin Baba

Amaryar shahararren mawaƙi, jarumi kuma furodusa a masana'antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas (Lilin Baba) kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed (Ummi Rahab), ta...

Bana jin ɗaɗin abinda rahama Sadau take yi – inji wata matashiya

Wata matashiya mai suna Maryamah ta bayyana cewa gaba ɗaya bata jin daɗin abinda jaruma Rahama Sadau take yi na yanda take shiga ta...

Malam Alin Kwana Casa’in ya maka matashin da ya yaɗa hirar batsa da sunansa a kotu

Sahir Abdulaziz, wanda aka fi sani da Malam Ali na shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ya bayyana yadda wani matashi ya yada mummunar...

Hotunan bikin Rukayya Dawayya da Isma’ila Afakallahu

A jiya juma'a ne dai aka daura auren jaruma Ruƙayya Dawayya da angon ta Isma'ila Na'abba Afakallahu, shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano...

Rukayya Dawayya zata angwance da angon ta Afakallahu

Fitacciyar jarumar masana'antar fina-finann Hausa ta Kannywood Ruƙayya Umar Santa wacce aka fi sani da ruƙayya Dawayya zata angwance da Shugaban hukumar tace finafinai...

Ƴan sanda sun amshe motar jaruma Amal bisa zargin saurayinta da kashe mata kuɗin damfara

Jaruma Amal Umar ta Kannyood ta bukaci kotu ta dakatar da mataimakin sifetan ‘yan sanda wanda yake kulawa da yanki na daya da kwamishinan...

Dawayya ta bude gurin gyaran jiki na mata zalla

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ruƙayya Umar Santa wacce aka fi sani da Ruƙayya Dawayya ta buɗe katafaren gurin gyaran jiki na mata a Kano.Mutane...

Ni babban lakcara ne, kada jahilin da ya sake suka ta don na yabi Rarara, Jarumi Ahalan

Tsohon jarumin Kannywood, Aminu Ahalan ya bayyana a wani bidiyo da ya saki a shafinsa na TikTok inda ya dinga surutai yana zage-zage game...

Mutuncin Rarara ya fiye mun takara ta – Alan Waka

Shahararren fasihin mawaƙin Hausa Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan waƙa ya bayyana cewa kare mutuncin Rarara ya fiye mishi takarar...

Zaben 2023: Tinubu ya gwangwaje jaruman Kannywood da N50m don su bunƙasa masana’antar

Yayin da zaben shugaban kasa na shekarar 2023 ke karatowa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC ya bai wa...

Ban da burin da ya wuce kowa a duniya ya san ni, Sadiq Saleh, Mawaƙin ‘Abin ya motsa’

Sadiq Saleh, sabon mawaki wanda ya samu shahara bayan sakin wakarsa mai taken ‘Abin ya motsa’ ya bayyana burinsa a rayuwa inda yace yana...

Gadon waƙa nayi, don babana makaɗi ne, Yawale Kwana Casa’in

Jarumin Kannywood, Auwal Ishaq, wanda aka fi saninsa da Yawale Dankurma a cikin shirin fim din Kwana Casa’in mai dogon zango ya bayyana cewa...

Ni banga laifin Safara’u ba don ta koma waƙa – Yahanasu Sani

Fitacciyar jarumar fim ɗin Kannywood Yahanasu Sani wacce ta daɗe ana damawa da ita a masana'antar fina-finan Hausa ta bayyana cewa ita bata ga...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeLabaraiKannywood