Al'ada

Jerin ƙasashe huɗu inda mace ke auren fiye da namiji ɗaya

baƙon abu bane jin cewa maza na auren mace fige da ɗaya, inda al'adu da addinai dama a duniya na goyon bayan wannan ɗabi'ar....

Yadda aka shirya liyafar auren wasu kwaɗi a Indiya

An shirya liyafar auren wasu kwaɗi a wani ƙauye a ƙasar Indiya. Lamarin ya auku ne a wani ƙauye dake cikin jihar Assam a...

Rikicin Cikin Gida: Ya kamata maza su rika taya matan su girki, da rainon yara

A ranar Larabar da ta gabata ne Hukumar Yaki da Cin Hanci da Jama’a ta Jihar Legas (DSVA) ta bukaci maza da su rika...

Maasai: Kabilar da ake tofa wa amarya ‘Miyau’ a matsayin hanyar sanya wa aurenta albarka

Yayin da wasu kabilun duniya ke kallon tofa miyau a matsayin hanyar rashin kunya da cin mutuncin jama’a, kabilar Maasai da ke Kenya da...

Dattawan kabilar Ibo sun fara tuntubar Arewa domin mulki ya koma gurin su , sun gana da Sultan da sauran mutane 

Dattawan Kudu-maso-Gabas da manyan ’yan siyasa sun karfafa tuntubar manyan sarakunan addini da na gargajiya don daidaita shirinsu na neman shugabancin kasa ga dan...

Shekara ta 90 amma ban taba saduwa da ko wacce ‘ya mace ba kuma lafiya ta garau nake

Wani dattijo mai shekaru casa'in  s duniya, mai suna Baizire Jean Marie,  ya bayyana cewa a tsawon rayuwarsa bai taba saduwa da wata mace...

Jerin sunaye da hotunan jaruman  fim mata ‘yan kudu wadanda suka musulunta 

Wadannan jerin sunaye da hotunan jarumai sun musulunta ne wasu don ra'ayin kansu .Wasu kuma saboda sun auri mazaje musulmai .Ga jerin sunayen mata...

Wata mata ta maka mijin ta a kotu saboda ya auro aminiyar ta a matsayin kishiya a gareta 

Wata mata matashiya 'yar shekara 25 mai suna Firdausi Musa, ta maka tsohon mijin ta mai suna Saidu Abubakar a kotu, a garin Kaduna,...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you