Ilimi

Na gaza a matsayin ministan Buhari -Adamu Adamu

Mallam Adamu Adamu, ministan ilmi na tarayyar Najeriya, ya yanke wa kansa hukunci kan naɗin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi masa a shekarar...

Ni babban lakcara ne, kada jahilin da ya sake suka ta don na yabi Rarara, Jarumi Ahalan

Tsohon jarumin Kannywood, Aminu Ahalan ya bayyana a wani bidiyo da ya saki a shafinsa na TikTok inda ya dinga surutai yana zage-zage game...

Kungiyar ASUU ta janye yajin aikin wata 8 bisa sharadi

Kungiyar malaman dake koyarwa a jami'o'i (ASUU), ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni takwas tana yi.Kungiyar ta ASUU ta janye yajin aikin...

Yadda wani matashi ya ƙera keke napep a Kano

Wani fasihin matashi mai suna Faisal ya ƙera keke napep wacce ake kira da sunaye daban-daban da suka haɗa adaidaita sahu, ƙurƙura, kafi babur,...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin raɗaɗin zafin cigaba da yawaitar samun tsaikon da ɓangaren ilmin gaba da sakandire ke samu a ƙasar...

An gano wata jami’a da ke biyan dalibai albashi kuma tana karantarwa a kyauta

An gano wata jami’a da ke kasar waje wacce ke biyan dalibai albashi kuma ana karatu kyauta. Wata ma’abociya amfani da suna @qsgreenland ta...

Allahu Akbar: Ana tsaka da musabakar Al’Qur’ani, Malama Taslimah ta kwanta dama tana Tilawa

A wata musabakar Al’Qur’ani mai girma da ake yi a masallacin Albarkah KH Abdallah Syafie, da ke Kampung Melayu a yammacin Jakarta a kasar...

ASUU : Kotu ta umarci ASUU da ta janye yajin aikin

A yau Laraba ne kotun masana’antu ta Najeriya ta umarci kungiyar malaman jami’o’i da ta janye yajin aikin da ta shafe watanni tana yi...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...
- Advertisement -spot_imgspot_img

You might also likeRELATED
Recommended to you

2023: PDP ce za ta samar da shugaban ƙasar Najeriya, Obaseki

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana yakinin sa...

Wani matashi ya fara tattaki daga Gombe zuwa Abuja domin Tinubu

Wani matashi mai shekara 31 a duniya, Mohammed Umar,...