Maharaj ji ya shawarci masu sukar tikitin musulmi/musulmi na APC
Wanda ya kafa One Love Family, Satguru Maharaj ji, ya roƙi waɗanda ke sukar tikitin muslim/muslim na jam'iyyar APC a takarar shugaban ƙasa da mataimakin…
Wanda ya kafa One Love Family, Satguru Maharaj ji, ya roƙi waɗanda ke sukar tikitin muslim/muslim na jam'iyyar APC a takarar shugaban ƙasa da mataimakin…
Hukumar ƴan sandan jihar Bauchi ta cafƙe wani ɗan aikin gida mai shekara 27 bisa halaka ɗiyar mai gidan sa mai shekara 13 bayan ya…
Shahararren mawaƙin gambara na Najeriya, Eedris Abdulkareem, a ranar Asabar ya bayyana cewa matar sa Yetunde, itace za ta bashi ƙoda. Mawaƙin wanda ya bayyana…
Shekara uku bayan shugaba Buhari ya rattaɓa hannu akan sabon tsarin biyan albashi zuwa doka, malaman makaranta a makarantun firamare da sakandire a jihohi 15…
Kakakin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, Dino Melaye, yace rashin taɓuka abin a zo a gani da shugaba…
An yanke wa wani basarake wanda shine dagacin ƙauyen Efen Ibom a ƙaramar hukumar Ika ta jijar Akwa Ibom, Cif Essien Matthew Odiong, hukuncin kisa…
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya bayyana yadda akayi ya zama babban darektan yaƙin neman shugaban na ɗan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.…
Wata mata mai halin ɓera ta sace sannan ta haɗiye sarƙar zinare mai tsadar gaske, wacce darajarta ta kai kimanin kuɗi Naira miliyan ɗaya da…
An kai hari ga fitaccen marubucin nan mao suna Salman Rushdie, wanda aka kwashw tsawon lokaci ana yi masa barazanar kisa bisa wani littafin sa…
An cafke wata mata bisa ƙoƙarin sayar da yaron ta mai shekara bakwai a duniya ga mutanen da bata san su ba kan kuɗi £4,000,…
Ana zargin wasu 'Ɓarayi' sun kutsa gidan gwamnatin jihar Katsina sun sace kudi har naira miliyan N31m. Wannan shi ne karo na biyu da aka…
Wata budurwa ƴar Najeriya mai suna Tabellah, tayi wuff da kyakkyawan saurayin mijinta, shekara biyar bayan ta tura masa saƙo a shafin Instagram. Tabeellah da…