Labarun Hausa
written articles
Labarai
Harin Jirgin Kasan Kaduna: ‘Yan Ta’adda Sun Sake Sako Fasinjoji 4
Halimatu Attah, tsohuwa mai shekaru 90 da aka yi garkuwa da ita a farmakin da 'yan ta'adda suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa...
Labarai
Hotuna: FG ta ayyana neman ‘yan Boko Haram 69 da suka arce daga magarkamar Kuje
Gwamnatin tarayya ta ayyana neman 'wasu mazauna gidan yarin Kuje dake Abuja da suka tsere. 'Yan ta'adda sun kai wa gidan gyaran halin dake...
Labarai
Dirama: Maniyyacin Bakano da bai samu tafiya ba yayi aikin hajjinsa a sansanin alhazai dake jihar
Kano - An yi karamar dirama a Kano ranar Alhamis yayin da daya daga cikin maniyyatan aikin hajji wanda bai samu tafiya zuwa kasa...
Labarai
‘Yan bindiga sun kai wa tawagar Shugaba Buhari farmaki a Katsina, mutum 2 sun jigata
'Yan ta'adda masu tain yawa da ke addabar jiha Katsina da kewaye sun kai mummunan farmaki kan tawagar shugaban kasa Muhammadu Buhari da ta...
Labarai
Da duminsa: Mulhidin Kano, Mubarak Bala ya amsa laifinsa na batanci, an yanke masa shekaru 24 a gidan maza
Kotu ta yanke wa mulhidin jihar Kano, Mubarak Bala, hukuncin shekaru 24 a gidan yari bayan ya amsa laifuka 18 da ake zarginsa da...
Labarai
‘Yan sanda sun ceto waɗanda ake yunkurin safarar su, sun dakile harin ‘yan bindiga a Katsina
'Yan sanda sun ce an ceto mutanen da aka yi yunkurin safararsu daga yankin kudancin Najeriya a wani gari mai iyaka da Jamhuriyar Nijar.Rundunar...
Labarai
Matashi da ya samu A takwas a WAEC, ya kammala digiri da sakamako mai daraja ta ɗaya a jami’a
Wani matashi ya nuna sakamakon jarabawar WAEC da jami'a bayan ya kammala karatun digiri ɗinsa na farko a fannin injiniyanci‘Yan Najeriya da dama da...
Al'ada
Mijina yana da damar ya auri mace fiye da ɗaya – Cewar Jaruma Mercy Aigbe bayan ta auri Musulmi
Jarumar yarbawa mai cece-kuce Mercy Aigbe ta bayyana cewa sabon mijin ta mai shirya fina-finan yarbawa, Adeoti Kazim, Musulmi ne kuma ya na da...
Labarai
Fasto ta bawa dalibai Musulmi da Kirista guda 60 kyautar dubu hamsin-hamsin saboda iyayen su basu da karfi
Fitacciyar faston nan da ke zaune a Abuja, Prophetess, Rose Kelvin ta bai wa ɗalibai marasa galihu kiristoci da musulmi 60 kowannen su N50,000...
Labarai
2023: Kungiyar mambobin jam’iyyar PDP ta yi barazanar sauya sheka idan aka bai wa dan arewa takarar shugaban kasa
Idan har jam'iyyar PDP ta kasa tsayar da shugabancin ƙasa daga Kudu, to akwai yiwuwar mambobin jam'iyyar za su fice daga jam'iyyar, in ji...
Labarai
Bidiyon biloniya Dangote ya na kwasar rawa wurin wani biki ya birge ‘yan Najeriya
Bidiyon hamshakin attajirin nan na Najeriya, Aliko Dangote yana rawa a wani biki, ya jawo Cece-cuke a shafukan sada zumunta.Shahararren dan kasuwa Aliko Dangote...
Labarai
Matashin da bai yi Boko ba ya ƙera injin ban ruwa
Matashin mai suna Murtala Jaɓɓe Shuni ya Ƙirƙiro injin ban ruwan albasa mai amfani da hasken rana."Banyi karatun boko ba gaskiya amma dai-dai gwargwado...
Explore more
Create a website from scratch
With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!