Jamil Usman
written articles
Kannywood
An kama Ummi Rahab ta bogi a Kano ta damfari wani dan kasar Amurka
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wata sananniyar jarumar wasan Hausan nan Ummi Rahab, amma fa ta bogi.Tun da fari...
Labarai
Yanzu-yanzu: An sake kashe wasu matafiya ‘yan jihar Kano da Nasarawa a Jos
Akalla matafiya mutum hudu aka kaiwa hari aka kashe yayin da wasu kuma suka ji muggan raunika a safiyar ranar Laraba a shatale-talen Bida...
Kannywood
Tsugunne ba ta kare ba: Kungiyar matan Kannywood za su maka Nazir Sarkin Waka a gaban kotu kan kalaman da yayi
A daidai lokacin da wasu jaruman ke kokarin sanyawa lamarin wutar da ta tashi a masana’antar Kannywood ruwa, wasu kuwa kokari suke yi su...
Labarai
Mutane sun aika wani mutumi barzahu bayan kama shi da laifin kone Alkur’ani Mai Girma
Wani mutumi da ake zargin sa da kone Alkur'ani Mai Girma a kasar Pakistan ya sheka barzahu sakamakon dukan da ya sha a hannun...
Kannywood
Idan har neman abinci yake kawo Ladin Cima Kannywood nayi alkawarin bata Naira miliyan 2 ta kama sana’a – Sarkin Waka
A yayin da ake ta cigaba da sa toka sa katsi, a masana'antar Kannywood, a karshe dai Nazir M Ahmad ya fito ya bada...
Kannywood
Ban so na sanya baki ba, amma naga cewa zargin da Naziru yake ba karamin abu bane – Maryam Booth
Jaruma Maryam Booth ita ma ta ce ba za a bar ta a baya ba, domin kuwa ita ma ta fito ta tofa albarkacin...
Kannywood
Maganar da Naziru ya fada gaskiya ne, amma idan ya isa ya fito ya rantse bai taba neman wata a Kannywood ba – TY...
Kamar yadda masu nutsuwa daga cikin masana'antar Kannywood, wadanda fushi bai sa sun hau dokin zuciya ba sun yi ta fadar maganganu da tonawa...
Kannywood
Nazir ka tona asirin abinda yake boye a Kannywood, in ka isa kace baka taba kwanciya da wata a Kannywood ba – Fati Slow
A daidai lokacin da wasu jaruman ke kokarin sanyawa lamarin wutar da ta tashi a masana'antar Kannywood ruwa, wasu kuwa kokari suke yi su...
Kannywood
Nazir ka keta mutuncin mu, kuma ka keta mutuncin masana’antar mu ta Kannywood – Abubakar Bashir Mai Shadda
A yayin da Daraktoci da Furodusoshi suka yi caa akan jaruma Ladi Cima suna yi mata raddi a maganar ta, wacce ta bayyanawa BBC...
Kannywood
Wallahi abinda tsohuwa ta fada gaskiya ne, wasu matan ma sai an kwanta da su ake sa su a fim – Sarkin Waka
A yayin da hirar da BBC Hausa ta yi da Ladi Cima take cigaba da tada kura a shafukan sada zumunta Daraktoci da yawa...
Kannywood
Miji na bai min saki uku ba inji Maimuna matar Ado Gwanja, matsalar mu ce ta cikin gida inji Ado Gwanja
A jiya mun kawo muku labarin wata jita-jita da muka ji tana yawo batun saki uku da aka bayyana Ado Gwanja ya yiwa matarsa...
Labarai
Matashi ya rotse kan mahaifinshi da tabarya ya mutu har lahira a jihar Yobe
A jiya Laraba 9 ga watan Fabrairu 2022, Rundunar 'yan sandan jihar Yobe, ta ruwaito cewa wani matashi dan shekara 20, mai suna Mai...
Explore more
Create a website from scratch
With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!