Zaharaddeen
written articles
Labarai
Wata mata ta haihu a masallacin Annabi
Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu daga cikin masu yima masallacin...
Labarai
‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci
Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya aka tabbatar da sun mutu bayan cin wani abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a...
Labaran Duniya
An zaɓi mace musulma ‘yar majalissar jiha a Amurka
Nabeela Syed, 'yar asalin ƙasar Indiya ta kasance mace musulma ta farko da aka zaɓa a matsayin 'yar majalissar jihar Illinois dake ƙasar Amurka,...
Nishadi
Babu namijin da ya taba zuwa min da maganar aure – inji Jaruma
Wata matashiyar jarumar fim ta bayyana cewa babu wani namiji da ya taɓa tunkararta da maganar aure, kuma dama tana ganin cewa har yanzu...
Labarai
Yadda wata mata ta kashe ɗan ta da ta haifa
Wata mata 'yar shekara 18 dake yankin Olocha-Adogba da ke ƙaramar hukumar Awgu ta kashe ɗan jaririn da ta haifa ta hanyar soka masa...
Labaran Duniya
Yadda matashin da yafi Ɗangote kuɗi wata 8 nan baya ya talauce
Sam Bankman-Fried, matashi ne ɗan shekara 30 wanda watanni 8 da suka wuce nan baya yafi Ɗangote kuɗi, amma kuma yanzu ya koma talaka...
Siyasa
Ku zaɓi duk wanda yayi muku ko a wacce jam’iyya yake – Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ɗaukacin 'yan Najeriya akan su zaɓi duk wani wanda suka ga dama ba tare da la'akari...
Siyasa
Lauya ya kai ƙarar Asadussunnah da Mahdi Shehu
Wani ƙwararren masanin shariah mai zaman kanshi mai suna Abbas Mu'azu ya kai ƙarar Asadussunnah, fitaccen malamin addinin musulunci da kuma mai rajin kare...
Labarai
Wani agola ya kashe mijin mahaifiyar shi wajen gwajin maganin bindiga
Mutumin yana gwajin maganin bindiga neWani yaro ya kashe mijin mahaifiyar shi a yayin da suke gwajin maganin bindiga. Lamarin dai ya faru ne...
Kannywood
Bana jin ɗaɗin abinda rahama Sadau take yi – inji wata matashiya
Wata matashiya mai suna Maryamah ta bayyana cewa gaba ɗaya bata jin daɗin abinda jaruma Rahama Sadau take yi na yanda take shiga ta...
Labarai
Mata da ‘ya ‘yanta 8 sun ƙone ƙurmus a wata gobara
Wata mata, 'yar asalin ƙasar Siriya tare da 'ya 'yanta su 8 sun ƙone ƙurmus a wata gobara da ta kama a gidan su...
Labarai
Ango ya mutu bayan kwana 2 da daurin auren shi
Wani ango da aka bayyana sunan shi da alhaji Kabiru Mai Magani Saminaka ya mutu bayan kwanaki biyu da ɗaura auren sa akan hanyar...
Explore more
Create a website from scratch
With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!