23.8 C
Abuja
Monday, September 26, 2022

Amina Usman

Studied Archaeology at Ahmadu Bello University, Zaria, From Kaduna State.

written articles

Za mu fallasa tare da ladabtar da duk ma’aikacin da muka kama da hannu wajen satar mai – NSCDC

Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi alkawarin hukunta duk wani jami’in da aka samu da hannu...

Yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa Inyamuri a jihar Kano

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani dan kasuwa dan kabilar Ibo mai suna Mista Ifeanyi a...

Yan bindiga sun hallaka mutane 15 a wani hari da suka kai masallaci a jihar Zamfara

Akalla mutum 15 ne suka ransa ransu wasu da dama suka jikkata a wani hari da aka kai wani masallaci a jihar Zamfara.Kamfanin Dillacin...

2023: Dalilin da ya sa aka cire sunan Osinbajo daga kwamitin yakin neman zaben Tinubu

Daraktan hulda da jama’a na kwamitin yakin neman zaben Tinubu/Shettima, Festus Keyamo, ya bayyana dalilin da ya sa aka cire sunan mataimakin shugaban kasa...

Yanzu -yanzu: Wani gini ya sake ruftawa a garin Legas

Wani gini a kan titin Sonuga, Palm Avenue, a yankin Mushin da ke garin Lagos, ya ruguzo.Kakakin Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar,...

Cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar mutane Goma a jihar Gombe

Jihar Gombe ta sanar da bullar cutar kwalara tare da mutuwar mutane akalla goma a fadin jihar.Kwamishinan lafiya na Gombe, Habu Dahiru ne ya...

Daukar Ma’aikata: Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya, NCoS, ta gargadi masu neman aikin yi da su kula da kyau don gudun fadawa hannun...

Cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar tubabbun ‘yan Boko haram su 11

Akalla mutane 25 ciki har da mayakan Boko Haram 20 da suka mika wuya ne suka rasa ransu sakamakon barkewar cutar kwalara a sansanin...

ASUU : Kotu ta umarci ASUU da ta janye yajin aikin

A yau Laraba ne kotun masana’antu ta Najeriya ta umarci kungiyar malaman jami’o’i da ta janye yajin aikin da ta shafe watanni tana yi...

ASUU: Karku sake ku tare Titin hanyar Kaduna zuwa Abuja – Gargadin El-Rufa’i ga kungiyar Daliban Najeriya

Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Talata ta ce ba za ta amince da tare babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja da kungiyar dalibai ta kasa...

Hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a jihar Kano

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wani fitaccen mai hada abinda aka sani da Akuskura a Kano.Jami’an sun...

Dubban magoya bayan jam’iyyar PDP da NNPP sun sauya sheka zuwa APC a jihar Sokoto

Sama da Magoya bayan jam'iyyar PDP da NNPP 9,800 a karamar hukumar Goronyo ne suka fice daga jam'iyyarsu zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).Hakan...

Explore more

spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!