Wani mutum ya mutu a hotal bayan ya gana da budurwar da suka hadu a yanar gizo
Wani magidanci mai suna Abdulwaheed Lamidi mai shekaru 55 ya mutu a lokacin da yake tare da budurwarsa a hotal din 'City International Motel', dake…
Wani magidanci mai suna Abdulwaheed Lamidi mai shekaru 55 ya mutu a lokacin da yake tare da budurwarsa a hotal din 'City International Motel', dake…
Wata likitar yara 'yar asalin kasar Netherlands mai suna Paulin, ta karbi addinin musulunci. Paulin din an santa da kyamar addinin Musulunci inda aka jiyo ta…
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito, wani lauya Pelumi Olajengbesi ya bukaci Aliko Dangote, Femi Otedola, Abdul Samad Rabiu, da Mike Adenuga, da…
Jaridar Islamic Information, sun wallafa wata addu'a mai cike da tarihi da kuma biyan bukatar mai nema a duk lokacin da yake neman aiki , tare…
‘Yan sandan kasar Saudiyya sun kama Tala Safwan, wata ‘yar kasar Masar da ke zaune a birnin Riyadh, bisa wani sako da aka watsa a…
Sanata Shehu Sani ya ce gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shi ma yana bayar da gudunmawa wajen bunkasa ayyukan ta’addanci a jihar Kaduna. Dole Gwamna…
Wata uwa yar Najeriya ta mayar da martani ga wani sako da aka wallafa a shafin Tuwita, wanda wanda a cikin sa aka ce mace…
Tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya, Gen. Sani Usman (rtd.), ya yi karin haske dangane da irin rawar da baki yan kasar Nijar ke takawa wajen…
Sojojin Bataliya ta 195 na atisayen Hadin Kai sun kama wasu mata 7 da ke kai kayan aikace-aikace na yan Boko Haram a wajen garin…
Wani mutum mai suna Umweze dan kasar Kwango ya bayyana yadda ya auri kishiyar mahaifiyarsa bayan mahaifinsa ya rasu, ya ce suna alfahari da abin…
Shahararren mawaki dan Najeriya din nan mai suna Charles Oputa wanda aka fi sani da Charly Boy, ya shiga shafin sa na tuwita domin Jan…
Daruruwan ‘yan jam’iyyar APC sun muzanta gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq. Abin da ya ja aka yi ma gwamnan ihu barawo Jaridar POLITICS NIGERIA, ta…