Masana kimiyya sun kara bayyana Isara’i da Mi’iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci

  • Post author:
  • Reading time:6 mins read
You are currently viewing Masana kimiyya sun kara bayyana Isara’i da Mi’iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci
Masana kimiyya sun kara bayyana Isara'i da Mi'iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci

Tafiyar Annabi Muhammad SAW wani lamari ne da ya shahara a tarihin Musulunci kuma a yanzu masana kimiyyar kasashen yamma sun tabbatar da wannan lamari kuma sun yi imani da shi.

Dare
Masana kimiyya sun kara bayyana Isara’i da Mi’iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci

A Musulunci, Isra’i da Mi’iraji ana mata lakabi da Tafiyar Dare

Shiyasa addinin Musulunci ya zama addini mafi saurin yaduwa a duniya, kuma mafi yawan mutane kuma mutanen da suka karbi addinin sun kasance wadanda suka fi kowa ilmi.

Mutanen da suke batanci ga addinin Musulunci, mutane ne da suka jahilci abun, ko kuma wadanda suka yarda cewa Musulunci shi ne addinin gaskiya, shiyasa suke fuskantar chushewan abubuwa.

Suna kashe makudan kudade

Irin wadannan mutane suna kashe makudan kudade don sanya Musulmi gaba sannan kuma su koyar da mutane jahilci. Irin wadannan mutanen ba sai sun sha wahala ba wajen dora jahilin shugaba a kan Musulmai ba.

A cikin wasu abubuwa guda biyu, Qur’ani ya kwatanta abin da kimiyyar zamani ta gano game da buɗewar duhu har zuwa yanzu: suna da iyaka da bututu, sannan ba a iya kallon su sosai. Qur’ani ya sanya abubuwa samun cigaba ta hanyar tabbatar da cewa su ma suna tafiya ne a matsayin shiga wata duniya don gano abin da kimiyya ke buƙatar faɗi game da hakan.

Kyamar addinin Musulunci ya sanya Musulmai sun zama marasa rinjaye a kasar Indiya – Noam Chomsky

A wata tattaunawa da ƙungiyar musulmai ‘yan asalin Indiya mazauna Amurka (IAMC) su ka gudanar ranar Alhamis, Farfesa Noam Chomsky, ya bayyana cewa an fara samun sauƙin ƙin jinin musulunci a ƙasashen Yamma amma sai dai ƙin jinin musulunci yana ƙara hauhawa sosai a ƙasar Indiya.

A tare da Chomsky, malamai da masu rajin kare hakkin bil’adama sun halarci taron wanda aka yiwa taken “Ruruwar kalaman tsana da tashin hankali a Indiya”

Chomsky ya nuna cewa gwamnatin firaminista Narendra Modi ta jam’iyyar ‘yan addinin Hindu ta ƙara yawan laifuffuka a yankin Jammu da Kashmir da ta mamaye ba bisa ƙa’ida ba.

Ya ƙara da cewa ƙasar yanzu ta zama ‘yar mamaya, inda sojojin ta ake musu kallo iri ɗaya da sojojin da su ka mamaye ƙasar Palasɗinu.

An buƙaci ƙasashen duniya su sanya ido akan Indiya

A ɓangare daban kuma, Annapurna Menon yayi kira ga ƙasashen duniya da su sanya idanu akan ‘yancin ‘yan jarida a Indiya wanda ya taɓarɓare a ƙarƙashin jagorancin gwamnatin BJP.

‘Yan jaridu musamman mata, suna fuskantar ramuwa ta hanyar muzgunawa, tsarewa ba bisa ƙa’ida ba da kuma zargin tada fitintinu.

An bayyana babbar barazanar da ƙasar ke fuskanta

A cewar John Sifton, darekta a Asia Advocacy at Human Rights Watch (HRW), babbar barazanar da kundin tsarin mulkin Indiya ke fuskanta ita ce fifita masu rinjayen addini akan marasa rinjayen addini a ƙasar. Misali gwamnatin BJP da ƙawayen ta suna yin ƙalaman tsana akan musulmai domin samun ƙuri’un ‘yan addinin Hindu idan lokacin zaɓe ya zo.

Ya ƙara da cewa, a bayyana ta ke lokacin da gwamnatin BJP ta kawo wasu dokoki da tsare-tsare waɗanda ke nuna bambanci kan marasa rinjayen addini. Dokar ‘Zama ɗan ƙasa’ an ƙirƙirota ne domin muzgunawa marasa rinjaye musamman musulman Indiya.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayinku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: info@labarunhausaagmail-com

This Post Has One Comment

  1. Ahmad mata

    الحمد لله الذي هدانا لهذا وما كنا لنهتدي لولا أن هدانا الله

Rubuta Sharhi