Hotuna: Matar tsohon shugaba kasa, Patience Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da wani wanka da ta dauka

  • Post author:
  • Reading time:7 mins read
You are currently viewing Hotuna: Matar tsohon shugaba kasa, Patience Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da wani wanka da ta dauka
https://www.lindaikejisblog.com/2022/2/former-first-lady-patience-jonathan-makes-a-stylish-appearance-at-anambra-airport.html

Matar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da dama bayan ta bayyana cikin wasu kwankwas-kwankwasan kaya wadanda suka dau jikin ta kwarai, LIB ta ruwaito.

p2
Matar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da dama bayan ta bayyana cikin wasu kwankwas-kwankwasan kaya wadanda suka dau jikin ta kwarai.

Matar tsohon shugaban kasa, Dame Patience Jonathan ta sauka a filin jirgin Anambra dake Umueri don kai ziyara ta musamman ga jihar.

Mama Peace, wacce ke zaune a kasar waje ta sauka daga jirgin ta, da safiyar ranar Juma’a, 25 ga watan Fabrairu.

p3
Matar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da dama bayan ta bayyana cikin wasu kwankwas-kwankwasan kaya wadanda suka dau jikin ta kwarai.
p4
Matar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta tashi kan ‘yan Najeriya da dama bayan ta bayyana cikin wasu kwankwas-kwankwasan kaya wadanda suka dau jikin ta kwarai.

Matar tsohon shugaban kasar ta sanya riga kalar daukan hankali gami da daura zanin leshi kalar baki. Sannan ta cikashe wankan nata da wata hula.

Gwamnonin APC 5 na Arewa da za su iya yiwa Jonathan mataimakin shugaban kasa a 2023

Rahotanni sun nuna cewa akwai maganganu da ake yi na cewa ana kokarin jawo tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dawo ya mulki Najeriya a shekarar 2023, idan har hakan ta tabbata, daya daga cikin gwamnoni masu ci zai iya fitowa a matsayin mataimakin sa.

Akalla daya daga cikin gwamnonin nan guda biyar da suka fito daga Arewa, ana kyautata zaton za su goyawa tsohon shugaban kasar baya a matsayin mataimaki a zaben na shekarar 2023.

Ga jerin gwamnonin a kasa:

1. Gwamna Nasir El-Rufai

Ko shakka babu gwamnan jihar Kaduna, yaji dadin abokantakar dake tsakanin shi da shugaban kasa Muhammadu Buhari, haka kuma yana da karfi sosai a yankin Arewa da kuma jam’iyyar APC baki daya.

Ka yi hakuri ka kyale irin mu masu jini a jika mu mulki Najeriya – Yahaya Bello ga Tinubu

A takaice ma, akwai fastoci da dama da suka dinga yawo a cikin kwaryar Kaduna na gwamnan da takwaransa na jihar Ebonyi, Dave Umahi, Adams Oshiomhole, da kuma mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a zaben shekarar 2023, duk da dai cewa gwamnan ya fito ya nesanta kan shi daga hakan.

2. Gwamna Yahaya Bello

Kamar yadda masu sharhi kan al’amuran siyasa suka bayyana shi a matsayin daya daga cikin masu kare shugaban kasa, gwamnan na jihar Kogi ya yi suna sosai musamman a wajen matasa da suke kira gare shi da ya fito takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa.

Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito a farkon watan Agusta, gwamnan wanda yake cikakken Musulmi, ya samu goyon baya daga kungiyoyin Kiristoci, da kuma kungiyoyin matasa na Kiristoci.

3. Gwamna Babagana Zulum

Kokarin da gwamna Zulum ya yi wajen kawo karshen matsalar ‘yan Boko Haram da suke jihar Borno ya sanya ya zama daya daga cikin shugabanni da bai kamata su fito su yi yakin neman zabe ba idan har ya bukaci fitowa takarar shugaban kasa.

Yemi Osinbajo ya bayyana abinda zai faru da jam’iyyar APC idan Buhari ya gama mulki

A yayin da matsalar tsaro ke cigaba da addabar jihar, jaridar Guardian ta ruwaito cewa gwamnan har matsala ya samu da jami’an tsaro inda ya zarge su akan cewa sun kasa kawo karshen matsalar Boko Haram.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayinku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: [email protected]

Rubuta Sharhi