27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra...

‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci

Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

LabaraiDaɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.

Wani rukunin Facebook mai suna DOA Family Law Clinic ce ta bayyana hakan ranar Alhamis, 24 ga watan Nuwamba.

Kamar yaddasu ka shaida:

“Ita tasa aka kama mijinta aka rufe saboda yadda ya lakada mata duka kuma yayi mata haka. An ce ya mutu a can. Amma kun san wanene ya fito da shi? Haka ‘yar uwar wannan matar ta shaida mana.

“‘Yar uwata ta biya N10,000 ba belin mijinta saboda ‘yan uwansa sun ki zuwa wurinsa. Ta ce ko da sun kai shi kotu ita ba za ta jure ba. Ita ta dinga biyan kudaden komai har da na haya saboda ba ya aiki.”

Mijin Novel: Chris Evans, zankaɗeɗen namijin da yafi tafiya da imanin ƴan mata a 2022

People’s Magazine ta nada wani jarumin finafinan Amurka, Chris Evans, a matsayin namiji mai rai mafi daukar hankali a shekarar 2022The Punch ta ruwaito.

An bayar da wannan sanarwar ne a wani shirin dare da aka yi a Stephen Colbert wanda aka haska ranar Litinin.

Shafin mujallar ma ya bayyana hotunan Evans a gabanshi tare da bayyana wannan babban matsayi wanda tauraron ya samu a ranar Juma’a.

Tauraron fim din Captain America ya shiga jerin su Idris Elba, George Clooney, Brad Pitt, Michael Jordan, Chris Hemswortha da sauransu wadanda su ka rike wannan matsayi.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayoyin ku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: info@labarunhausa.com

Ku duba wasu labaran mu

Check out other tags:

Labaran da suka fi tashe