34.9 C
Abuja
Monday, March 20, 2023

Labarin Lisa Sparks, zakakurar matar da ta kwanta da maza 919 a rana daya bata gaji ba

LabaraiLabarin Lisa Sparks, zakakurar matar da ta kwanta da maza 919 a rana daya bata gaji ba

Abubuwan ban mamaki a duniya ba sa karewa kasancewar baiwar kowa ya bambanta da na dan uwansa ko kuma sauran jama’a, Duniyar Labari.com ta ruwaito.

Wasu mutanen, Ubangiji yana horr musu baiwar waka, wasu cin abinci, wasu yawo, wasu magana ta tsawon lokaci ba tare da sun gaji ba yayin da wasu suke da baiwar aiki.

Akwai mutanen da ke da baiwar rashin yin bacci, ya asu kuma tasu ta iya musu ne da gamsar da jama’a yayin da wasu kuma su ka bambanta ta abubuwa daban-daban.

A wannan labarin da yau muka kawo muku, na wata mata ne wacce ta kware a kwanciya da mazaje iri daban-daban.

Matar mai suna Lisa Sparks ta kafa tarihin da ba ko wacce mace zata iya ba. Lisa ta kwanta da maza dari tara da sha tara a rana daya ba tare da ta gaji ba.

Matar tana zama ne a birnin Warsaw da ke kasar Poland a shekarar dubu biyu da hudu (2004).

Har yanzu dai ba a sake samun zakakurar da ta zarce ta ba a yawan mazan da ta kwanta dasu tsawon shekaru.

BADAKALA : Rahoto ya bayyana yadda  tsohon shugaban Cuba Fidel Castro ya kwanta da mata daban-daban har kimanin dubu 35,000 a rayuwar sa ta mulki

A fadar wani rahoto da The Newyork post suka fitar , an bayyana cewa tsohon shugaban kasar Cuba, Fidel Castro, ya kwanta da mata daban-daban har kimanin dubu talatin da biyar 35,000 a tsawon shekara 40 da ya rayu a kan mulki. 

An kididdige yadda tsohon shugaban ya yi waccan tabargaza, ta inda  aka ce, 

” Yana kwanciya da akalla mata guda biyu a rana daya. Guda daya da rana dayar kuma da dare”.

Ma’aikaci a ofishin shugaban ya bayar da sheda

An jiyo wani tsohon ma’aikaci da yayi aiki a ofishin shugaban, mai suna Ramon yana fadawa wani mai shirya finafinai mai suna Ian Halperin, wanda yake aiki da kafar The New York Post

yana cewa,

“wani lokacin ma Castro din ya kan sa, a kawo masa wadda zai karya kumallo da ita”. 

” Ni dai bana jin zai iya kara tsawon lokaci yana yin abin da yayi a baya, abar shi ma kadai da mayan matan da ya lashe lokacin da yana shugaban kasa”. Romon din ya ci gaba da cewa ” Bana jin zai dore akan yadda ya ke yi a baya”. 

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ku duba wasu labaran mu

Check out other tags:

Labaran da suka fi tashe