23 C
Abuja
Monday, September 26, 2022

Cikakken sakamakon yadda PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun

LabaraiCikakken sakamakon yadda PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun

Yanzu dai ya wuce a ce labari ne: An bayyana Ademola Adeleke, ɗan takarar jam’iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda yayi nasara a zaɓen.

Toyin Ogundipe, jami’in hukumar zabe na INEC a jihar ne ya bayyana sakamakon zaben a safiyar Lahadi, 17 ga watan Yuli.

Rahotanni sun bayyana cewa, Adeleke ya samu jimillar ƙuri’u 403,371 inda ya lallasa babban abokin hamayyarsa kuma gwamna mai ci, Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu jimillar ƙuri’u 375,027.

Ɗan takarar na jam’iyyar PDP ya lashe ƙananan hukumomi 17, yayin abokin hamayyar na jam’iyyar APC ya lashe ƙananan hukumomi 13. Rahoton jaridar Legit.ng

Cikakken sakamakon gwamnan jihar Osun

1. Ƙaramar hukumar Ife ta Gabas
APC – 19,353
PDP – 18,071 7:30

2. Ƙaramar hukumar Ife ta Kudu
APC – 12,481
PDP – 9,116 7:29

3. Ƙaramar hukumar Atakunmosa ta Gabas
APC – 7,449
PDP – 6,992 7:29

4. Ƙaramar hukumar Irewole
APC – 18,198
PDP – 14,216

5. Ƙaramar hukumar Egbedore
APC – 9,228
PDP – 13,230

6. Ƙaramar hukumarEde ta Arewa
APC – 9,603
PDP – 23,931

7. Ƙaramar hukumar Ejigbo
APC – 14,355
PDP – 18,065

8. Ƙaramar hukumar Isokan
APC – 10,833
PDP – 10,777

9. Ƙaramar hukumar Ede ta Kudu
APC – 5,704
PDP – 19,438

10. Ƙaramar hukumar Iwo
APC – 17,421
PDP – 16,914

11. Ƙaramar hukumar Ola Oluwa
APC – 9,123
PDP – 7,205

12. Ƙaramar hukumar Aiyedaade
APC – 14,527
PDP – 13,380

13. Ƙaramar hukumar Ori Ade
APC – 14,189
PDP – 15,947

14. Ƙaramar hukumar Irepodun
APC – 12,122
PDP – 14,369

15. Ƙaramar hukumar Ife ta tsakiya
APC – 17,880
PDP – 13,532

16. Ƙaramar hukumar Ifedayo
APC – 5,016
PDP – 4,730

17. Ƙaramar hukumar Ife ta Arewa
APC – 9,964
PDP – 10,359

18. Ƙaramar hukumar Olorunda
APC – 18,709
PDP – 21,350

19. Ƙaramar hukumar Orolu
APC – 9,928
PDP – 10,282

20. Ƙaramar hukumar Obokun
APC – 9,727
PDP – 13,575

21. Ƙaramar hukumar Boripe
APC – 21,205
PDP – 7,595

22. Ƙaramar hukumar Odo Otin
APC – 13,482
PDP – 14,003

23. Ƙaramar hukumar Aiyedire
APC – 7,868
PDP – 7,402

24. Ƙaramar hukumar Ilesha ta Yamma
APC – 10,777
PDP – 13,769

25. Ƙaramar hukumar Ifelodun
APC – 16,068
PDP – 17,107

26. Ƙaramar hukumar Atakunmosa ta Yamma
APC – 6,601
PDP – 7,750

27. Ƙaramar hukumar Ila
APC – 11,163
PDP – 13,036

28. Ƙaramar hukumar Osogbo
APC – 22,952
PDP – 30,401

29. Ƙaramar hukumar Ilesha ta Gabas
APC – 13,452
PDP – 10,969

30. Ƙaramar hukumar Boluwaduro
APC – 5,649
PDP – 5,869

PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun

A wani labarin na daban kuma mun kawo muku rahoton yadda jam’iyyar PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun.

An bayyana sanata Ademola Adeleke, ɗan takarar jami’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda ya lashe zaɓen.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayoyin ku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: info@labarunhausa.com

Ku duba wasu labaran mu

Check out other tags:

Labaran da suka fi tashe