28.2 C
Abuja
Saturday, October 1, 2022

Kotu Ta Raba Auren Miji Da Mata A Abuja

Kotu ta raba auren miji da mata...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin...

Juyin Mulki: Sojoji Sun Hanɓarar da Shugaban Ƙasa Mai Ci

Sojojin ƙasar Burkina Faso bisa jagorancin kyaptin...

Alhamdulillah: Jarumin Fina-finan Nollywood, Jim Iyke ya amshi Musulunci

LabaraiAlhamdulillah: Jarumin Fina-finan Nollywood, Jim Iyke ya amshi Musulunci

Shahararren jarumin fina-finai na kudancin Najeriya, Jim Iyke ya amshi musulunci kamar yadda rahotanni su ka bayyana, Aminiya ta ruwaito.

An samu bayanai akan yadda ya amshi addinin musulunci a ranar Laraba a Owerri, Jihar Imo a hannun Babban Limamin Jihar, wanda aboki ne a gare shi, Suleiman Yusuf Njoku.

Shafin yada addinin musulunci na Jihar Imo, Islamic Calling Family ne ya ruwaito labarin a ranar Laraba da dare.

Kamar yadda shafin ya bayyana:

“Daga karshe, James Ikechukwu Esomugha, wa da aka fi sani da Jim Iyke, abokin Babban Limamin Jihar Imo kuma jarumin masana’antar Nollywood, ya amshi kalmar Shahada.

“Muna fata tare da yi masa addu’ar tabbata a cikin addinin musulunci.”

Ko dai a hukunta makasan Deborah ko kuma in bar addinin musulunci, Keffe Arinola

Wata matashiya ta bayyana a dandalin TikTok inda ta bukaci gwamnati ta yi gaggawar hukunta wadanda su ka halaka Deborah Samuel wacce ta yi batanci ga ma’aikiAlfijir Hausa ta ruwaito.

A cewarta, matsawar aka ki daukar hukunci akanta, to babu shakka za ta bar musulunci.

Matashiyar wacce bayerabiya ce, mai suna Keffe Arinola ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta wanda suka halaka Deborah da ta yi wa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto ba, zata yi gaggawar fita daga musulunci.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda ta ce kisan da akawa Deborah ya sabawa koyarwar addini.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayinku a wajen sharhi dake kasa.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: info@labarunhausaagmail-com

Ku duba wasu labaran mu

Check out other tags:

Labaran da suka fi tashe