23 C
Abuja
Monday, September 26, 2022

Masu Zagin jaruman masana’antar Kannywood Da yawan su mun fisu Asali, Cewar Jaruma Hannatu Bashir

LabaraiKannywoodMasu Zagin jaruman masana'antar Kannywood Da yawan su mun fisu Asali, Cewar Jaruma Hannatu Bashir
FB IMG 16537273817212
Masu Zagin jaruman masana’antar Kannywood Da yawan su mun fisu Asali, Cewar Jaruma Hannatu Bashir

Masana’antar Kannywood masana’anta ce wacce ta kunshi jarumai daban daban mazan su da matan su, inda suke gudanar da ayyukan su a tare cikin hadin kai.
Sai dai jaruma Hannatu Bashir ta fito ta bayyana cewar da yawa daga cikin ‘yan kallo akwai wadanda suke yiwa jaruman masana’antar kallon hadarin kaji,wanda suke kallon jarumai a matsayin masu lalata tarbiyar ‘al’umma wasu kuma suna musu kallon ‘yan saka nishadi, inda ta wani bangare kuwa wasu ke musu kallon masu fadakarwa kamar yadda masana’antar take ikirari.
Kowa da irin kallon dayake yiwa masana’antar Kannywood kuma ba wai iya jarumai mata bane kadai ke shan suka a acikin masana’antar harma da jarumai maza musamman a kafafen yanar gizo.

A karon farko: Jaruma Rahama MK bayyana zuka-zukan hotunan mijinta

A ranar juma’ar da ta gabata ne aka hangi jarumar ta saka hotunan ta ita da matsashin mijin da ta aura. Rahama MK ta kasance fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood wacce tauraron ta ke haskawa a cikin shirin nan mai dogon zango Kwana chasa’in.

In ba a manta ba, a kwanakin baya an sami labarin cewar ta daura aure, inda ta fito ta ba da sanarwar cewa za ta cigaba da haskawa a cikin shirin kwana chasa’in, inda wasu mutane suke ganin rashin dacewar haka.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar kamar haka:

Facebook Page

Twitter Page

Telegram Channel

Ko kuma ku aiko mana da sako ko sharhi ta adireshin mu na Email kai tsaye: hello@labarunhausaagmail-com

Ku duba wasu labaran mu

Check out other tags:

Labaran da suka fi tashe