32.4 C
Abuja
Tuesday, March 28, 2023

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda su ka ajiye ta a caji ofis, LIB ta ruwaito.Kotu ta saurari yadda berayen su ka lamushe wiwin da aka ajiye a matsayin shaida.A wata takardar wacce aka karanta wa kotu, ta bayyana cewa:...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.Wani rukunin Facebook mai suna DOA Family Law Clinic ce ta bayyana hakan ranar Alhamis, 24 ga watan Nuwamba.Kamar yaddasu ka shaida:“Ita tasa aka kama mijinta aka rufe saboda yadda ya lakada mata duka kuma...
Najeriya
266,641
Yawan wadanda suka kamu da cutar
Updated on March 28, 2023 7:13 pm
Nijar
9,931
Yawan wadanda suka kamu da cutar
Updated on March 28, 2023 7:13 pm
Kamaru
124,741
Yawan wadanda suka kamu da cutar
Updated on March 28, 2023 7:13 pm
Ghana
171,412
Yawan wadanda suka kamu da cutar
Updated on March 28, 2023 7:13 pm

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda su ka ajiye ta a caji ofis, LIB ta...

An zaɓi mace musulma ‘yar majalissar jiha a Amurka

Nabeela Syed, 'yar asalin ƙasar Indiya ta kasance mace musulma ta farko da aka zaɓa a matsayin 'yar majalissar jihar Illinois dake ƙasar Amurka, bayan samun gagarumar nasara akan abokin hamayya ta a...

Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa

Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon wata takwas a cikin wani kango take rayuwa.A wani bidiyo da matashin ya sanya a manhajar TikTok, ya bayyana cewa bai taɓa ziyartar gidan su budurwar tasa ba saboda bata son ya kawo mata ziyara. Jaridar Legit.ng ta rahoto.Ya haɗu da mahaifiyar budurwar ta saA cikin kangon, ya haɗu da mahaifiyar budurwar tasa wacce tayi farin cikin ganin sa. A lokacin da kyamarar ta ɗauko budurwar tasa, sai ta kulle fuskarta cike da kunya.Matashin ya gano cewa ba ita kaɗai bace a wajen mahaifiyarta sannan kuma dole ta sanya ta bar zuwa makaranta.Mahaifiyar na sana'a...

Na gaza a matsayin ministan Buhari -Adamu Adamu

Mallam Adamu Adamu, ministan ilmi na tarayyar Najeriya, ya yanke wa kansa hukunci kan naɗin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi masa a shekarar...

Magidanci ya cinnawa ƴaƴan matarsa wuta bayan ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure

Wani magidanci ya cinnawa ƴaƴan matar sa guda biyar wuta bayan ta hana shi su yi kwanciyar aure.Magidancin mai suna Ojo Joseph mai shekara 54 a duniya ya aikata wannan aika-aikar ne a jihar Ondo.Lamarin ya auku ne a unguwar Fagun cikin garin Ondo a ranar Lahadi 6 ga...

Dakarun sojojin Najeriya sun halaka wani ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga

Bayan kwashe dogon lokaci yana addabar mutane da tserewa jami'an tsaro, wani ƙasurgumin shugaban ƴan ta'adda mai suna ‘Dogo Maikasuwa’ ya gamu da ajalin sa a hannun dakarun sojojin Najeriya.Wata sanarwa da kwamishin...

Kaduna: Dakarun sojoji sun lalata sansanin ƴan bindiga 100, sun tura da dama barzahu

Dakarun sojojin Najeriya sun halaka ƴan bindiga 152 sannan sun lalata sama da sansanin su guda 100 a jihar Kaduna.Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan, shine ya bayyana hakan...

Tsofaffin shugabannin kasa Obasanjo, Babangida, da Abdulsalami sun rufe Kofa a Jihar  Nijar

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi alkawarin bayyana manufofinsa na zaben 2023 “nan ba da jimawa ba”.Obasanjon,  ya bayyana haka ne a garin Minna na jihar Neja a ranar Lahadi, bayan da...

Hotuna: Ba za daɗe ba mutane za su koma masu ƙusumbi saboda yawan amfani da salula

Masu bincike sun gano yadda nan kusa mutane za su sauya yanayin kirarsu saboda yawan amfani da abubuwan da...

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.Wani rukunin...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu daga cikin masu yima masallacin...

‘Yan gida daya su 11 sun mutu bayan cin wani abinci

Aƙalla mutane 11 ne 'yan gida ɗaya aka tabbatar da sun mutu bayan cin wani abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a...

Matashi ya kaɗu bayan gano cewa budurwar sa a kango take rayuwa

Wata matashi ɗan Najeriya ya shiga kaɗuwa matuƙa bayan gano cewa budurwarsa ta tsawon wata takwas a cikin wani kango take rayuwa.A wani bidiyo...